Abin sani

Daga cikin dukan Ma'ajiyoyi, M da ANS ne kawai ake iya amfani da su a yanayin COMPLEX: A zuwa F, X da Y ba za a iya amfani da su ba. Lokacin da ka zaɓi Wani yanayi, ana share sashen hasashe na lamba cikin M ko ANS. Kuma lambobin da sashen hasashensu sifili ne, ko kusurwarsu sifili ce, ana ɗaukar su a matsayin Lambobin real.